iqna

IQNA

A cikin wata zantawa da Iqna akan;
Tehran (IQNA) Jami'in cibiyar baje kolin litattafai na kasar Oman a wajen bikin baje kolin littafai karo na 34 na birnin Tehran ya bayyana cewa: Littattafan da aka gabatar a rumfar kasar ta Oman a wannan shekara sun kunshi batutuwa da fagage daban-daban, kuma a bana mun buga kwafin kur'ani mai tsarki da littafai na adabin Oman da kuma litattafai. al'adu, da batutuwan fikihu, mun gabatar da wannan baje kolin.
Lambar Labari: 3489161    Ranar Watsawa : 2023/05/18

Bangaren kasa da kasa, shugaban hadakar madabantun kasar Masar ya bayyana cewa, sharadin kai littafan Masar a baje kolin da za ayi a Turkiya shi ne karbar izini daga Azhar.
Lambar Labari: 3481126    Ranar Watsawa : 2017/01/12